fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotunan Abdulrashid Maina na murmushi bayan yanke masa hukunci sun dauki hankula

Tsohon shugaban  hukumar gyaran Fansho ta kasa, Abdulrashid Maina da aka yankewa hukuncin daurin shekaru 8 a gidan yari ya dauki hankula.

 

Bayan yanke masa hukunci, a yayin da ake shirin tafiya dashi gidan yari an ganshi yana murmushi.

 

Hakan ya batawa wasu rai inda suke cewa babu alamar nadama a tattare dashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *