fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Hotunan budurwa tana rokon saurayi yayi lalata da iya ya bata wayar iPhone

Wata budurwa ta baiwa mutane mamaki bayan da aka ga tana ta rokon wani me sayar da waya yayi lalata da ita ya bata wayar iPhone.

 

Budurwar na son sayen wayar iPhone 11 ce amma Dubu 150 kawai gareta.

 

Ta gayawa me sayar da wayar cewa zata bashi Dubu 150 din yayi lalata da ita sau 10 ya bata wayar.

 

A karshe ma dai tace yayi lalata da ita sau 15 sai ya hada mata da iPods  saidai ya ki amincewa inda yace ina zai samu kudin da zai ci gaba da kasuwanci idan ya yadda?

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *