fbpx
Friday, April 23
Shadow

Hotunan Da wasu masoya suka dauka a tsakiyar titi sun dauki hankula

Wasu ma’aurata sun yi hutun soyayyarsu a tsakiyar titin Ohi dake Owerri jihar Imo.

 

Titin dai a lalace yake wanda da yawa sukawa lamarin fassarar cewa masoyan na son jawo hankalin Gwamnati akan gyaran titin ne shiyasa suka yi haka.

 

Hotunan sun dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris ta yiwa diyarta aure

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *