fbpx
Monday, October 25
Shadow

Hotunan dan gwamnan Jigawa da matar da ya aura wadda suka hadu a Snapchat

Dan gidan gwamnan jihar Jigawa, Abdulrahman ya auri budurwarsa Safiya Sadiq Umar da suka hadu a Snapchat.

 

Me daukar hoto, Atilary ne ya bayyana haka a shafinsa na sada zumunta inda ya kara da cewa, Abdul ne ya fara Comment akan hoton Safiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *