fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Hotunan dan shekaru 70 da aka kama yana kaiwa Boko Haram da ‘yan Bindiga kwaya

An kama wani dan shekaru 70, Muhammad Muhammad Rabiu Wada da ya kware wajan yiwa Boko Haram da ‘yan Bindiga safarar Miyagun kwayoyi.

 

Ya fito ne daga kauyen Dallawa dake Agadez a Jamhuriyar Nijar kuma an kamashine ranar Alhamis. Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi,  NDLEA ce ta kamashi.

 

An kamashi da daurin kwayoyin 10 inda yace yana kan hanyarsa ta Komawa Nijar ne. Hukumar Reshen jihar Naija ce ta kamashi.

 

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda wani magidanci a jihar Naija ya kashe matarsa da duka

During interrogation, the suspect claimed he sold his goods for N300, 000 in Lagos and used the fund to buy 10 pallets of skunk at N25, 000 each.

 

He was on his way back to Niger Republic through the North West where he sells drugs to bandits when he was intercepted in Jebba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *