fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotunan dan ta’addan da ya addabi mutanen jihar Zamfara

Dan Bindigar da ya addabi mutanen jihar Zamfara, Turji Kachalla kenan a wadannan hotunan.

 

Wasu Rahotanni sun bayyana cewa an kamashi amma dai zuwa yanzu babu zanarwa a hukance.

Tsohon ministan Sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa, Turji na jagorantar zubar da jini a jihar Zamfara.

Ya kuma kara da cewa kamata yayi hukuma ya kasheshi kawai.

Hakanan shima Sanata Shehu Sani yayi magana akan Turji inda yace Rahotanni na cewa an kamashi kuma idan sun tabbata to abunr me kyau

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *