fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotunan Daso a Kasar Amurka, Ta koka da kankantar kofin da ake shan shayi dashi

Tauraruwar fina-finan Hausa,  Saratu gidado tare da wasu Abokan aikinta sun je kasar Amurka.

 

Daso ta saka hotunanta a a shafinta na sada zumunta inda tace suna kasar Amurka ne kuma ta koka da kankantar kofin da ake shan shayi dashi, tace da ta sani ta taho da kofinta daga Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *