fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hotunan diyar shugaban kasa, Hanan Buhari da Mijinta Turad suna murnar cika shekara daya da aure sun jawo cece-kuce

Diyar shugaban kasa, Muhammadu Buhari da Mijinta, Muhammad Turad sun yi murnar cika shekara daya da aure.

 

Hotunanau aun watsu a shafukan sada zumunta inda ‘yan Najeriya da yawake mayar da martani kala-kala.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *