fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Hotunan fastar neman takarar shugaban kasa da Matasan Arewa ke nemarwa Orji Kalu

Kungiyar ‘yan Arewa dake zaune a jihohin Inyamurai ta nemi cewa, Sanata Orji Kalu ya fito takarar shugaban kasa a 2023.

 

Kungiyar ta dauki nauyin buga fastoci aka lillikasu a manyan biranen jihohin Inyamurai, kamar yanda za’a iya gani a wadannan hotunan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *