fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Hotunan ganawar A’isha Buhari da matan Shuwagabannin Tsaro da suka kai mata ziyara

Matar Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari kenan a wadannan hotuna yayin ganawarta da matan Shuwagabannin tsaro da suka kai mata ziyara fadar Shugaban kasa.

 

Ta jawo hankalinsu kan su rika baiwa Mazajensu goyon baya kan yiwa al’umma hidima.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *