fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Hotunan ganawar shugaba Buhari da FFK bayan komawarsa APC

Shugaban masa, Muhammadu Buhari ya gana da FFK bayan ya koma APC a fadarsa dake Abuja.

 

Shugaban APC, gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ne yawa FFK jagoranci zuwa gurin shugaba Buhari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *