fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotunan Gawarwaki: ‘Yan Bindiga sun kashe mutane 7 a Jihar Benue

Mutane 7 ne suka bakunci lahira a jihar Benue bayan harin da ‘yan Bindiga suka kai kauyen Tor Donga dake karamar hukumar Katsina Ala.

 

Harin wanda ya faru ranar Alhamis, an kashe hadda wani babban limamin coci da kuma wasu jami’an Bijilante.

 

Hakanan kuma maharan sun jikkata mutane 5.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *