fbpx
Monday, May 10
Shadow

Hotunan gawarwakin Fulani 19 ‘yan gida daya da ake zargin IPOB ce ta musu yanka Rago

Inna lillahi wa inna ilaihi Raji’un

Ana zargin Kungiyar IPOB tawa Fulani 19 yanka Rago a yankin Igbarian na karamar Hukumar Oyi dake jihar Anambra.

 

Daily Nigerian ta ruwaito cewa ranar Lahadi da misalin karfe 2 na dare ne ‘yan Bindigar suka shiga wani gidan bene da Fulanin ke zaune a ciki.

 

Sun kashe mata 12 da maza 7 da kuma wasu yara da ba’a kai ga kayyade adadinsu ba. Saida suka fito da mutanen daga dakunansu, suka musu tsirara sannan suka musu yankan Rago.

 

Jaridar ta samo hotunan wasu daga cikin wanda aka wa kisan na wulakanci wanda aka ga gawarwakinsu babu wasu sassan jikinsu tare dasu.

 

Wata majiya da bata so a bayyana ta ba ta bayyanawa jaridar cewa maharan sun kuma yanke wasu sassan jikin wadanda suka kashe din, suka tafi dasu. Sanna sun kashe shanu 25 da jikkata 19. Da kashe wasu 5.

 

Wai abin karin takaici shine duka wanda aka kashe din ‘ya Gida dayane.

Suspected members of the proscribed Indigenous People of Biafra, IPOB, have slaughtered 19 Fulani herders in the Igbariam community of Oyi Local Government Area of Anambra State.

DAILY NIGERIAN gathered that the hoodlums invaded a storey building housing the Fulani herders in the community around 2a.m on Sunday.

The criminals killed 12 women, seven men and an undisclosed number of children.

It was also gathered the criminals brought out the victims, stripped them naked, tied and slaughtered them.

Our correspondent obtained some gory pictures of the dismembered bodies of the victims.

In these pictures, some vital parts of the victims’ bodies were missing.

A member of the community who wanted his identity covered told our correspondent that the criminals beheaded three men, cut out private parts, breasts and hearts of some of the women and carted them away.

The source added that the criminals killed 25 cows, injured 19 and slaughtered five others.

“Two children are currently in the hospital. A nine-month-old child’s forehead was edged out by the criminals.

“The unfortunate thing is that all the victims belong to the same family,” said the source.

The spokesperson of Anambra State Police Command, Ikenga Tochikwu, did not respond to calls our correspondent put across to his telephone line up to the time of filing this report.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *