fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hotunan gawarwakin wasu barayi da mafusata suka banka musu wuta suka kone Kurmus

 

Matasa sun bankawa wasu barayi 2 da aka kama wura suka kone Kurmus.

 

Lamarin ya farune a karamar  hukumar Idemmili dake jihar Anambra, ranar Lahadin data gabata.

 

Yansanda sun tabbatar da faruwar lamarin inda suka ce sun fara bincike.

Dan kallon hotunan dannanan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *