fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotunan gawarwakin ‘yan Boko Haram birjik kwanya da ciki a waje bayan kisan da sojojin Najeriya suka musu

Sojojin Najeriya sun dakile harin sa Boko Haram ta kai musu na kwantan bauna inda suka kashe kusan 25.

 

Sun kwato motocin yakin kungiyar da kuma makamai.

 

An binne ‘yan Boko Haram din a cikin wani kabari na bai daya.

Duba hotunan gawarwakin anan 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *