fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Hotunan Gobarar Tankar mai da ta kashe mutane 3, 13 suka jikkata a Legas

Gobarar Tankar Man Fetur da ta kashe mutane 3 , wasu 13 suka jikkata kenan a birnin Legas da daren jiya.

 

Lamarin ya faru ne a Ikeja, bayan da tankar ta rika zubar da man, daga baya kuma ta kama da wuta.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *