fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hotunan jiragen da Shuwagabannin kasashen Africa ke hawa: Duba kuga wanda yafi tsada

Wadannan hotunan jiragen sama na Shuwagabannin kasashen Africa kenan wanda suka hada da.

Najeriya.

Kenya. Farashinsa dala miliyan $20

Zimbabwe. Farashin sa dala Miliyan $400

Angola. Farashinsa dala Miliyan $16

Africa ta kudu.

Ghana. Farashinsa dsla Miliyan $46

Egypt

Libya. Farashinsa dala Miliyan $411

Algeria. Farashinsa  Dala Miliyan $261.8

Da Morocco. Farashinsa dsla miliyan $450.

Pulseng.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *