fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hotunan Katon karfen daya fado daga Sararin samaniya a Nijar

AL’AJABI: Wani Katon Karfe Ya Fado Daga Sararin Sama A Kasar Nijar
Wani shirgegen karfe ya rufto daga sararin samaniya, inda ya sauka a wani kauye dake garin Tanut a Damagaram cikin Jamhuriyar Nijar. 

Lamarin da ya razana mazauna yankin, inda suke kallon sa a matsayin abin al’ajabi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *