fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hotunan Kayan tallafin da Rahama Sadau ta rabawa Almajirai

Bayan bude Asusun tallafawa Almajirai da tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta yi inda ta nemi tallafin kudi da na kayan amfani dan kaiwa Almajiran dauki musamman a wannan yanayi na sanyi da ake ciki, jama’a sun bayar da gudummawa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Rahamar ta saka irin kayan gudummuwar da jama’a suka bayar a shafukanta na sada zumunta inda ta kuma nuna yanda tuni aka fara baiwa Almajiran wadannan kayan yallafi dan amfaninsu.

Ta yabawa wanda suka bayar da kayan tallafin inda kuma ta bayyana cewa wannan farkone kawai ta kuma bayyana yanda za’a bayar da taimakon a Shafinta

Yanayin sanyi da ake ciki yasa wasu da dama suka fara kiraye-kirayen tallafawa Almajiran musamman da kayam sawa da kuma gurin kwanciya me kyau da barguna a shafukan sada zumunta.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *