fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Hotunan kayan yakin Boko Haram da sojojin Najeriya suka kwato

Sojojin Najeriya sun kwato kayan yakin Boko Haram da suka hada da motoci da bindigu a artabun da suka yi dasu a Damasak.

 

Kakakin Sojin , Janar Muhammad Yerima ne ya bayyana haka inda yace sun kuma kashe Kwamandojin Boko Haram din da dama da wasu mayakansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *