fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotunan kyautar da tsohon Ministan Wutar Lantarki yawa Yusuf Buhari a lokacin aurensa

Tsohon Ministan wutar Lantarki,  Injin Sale Mamman yawa Yusuf Buhari, dan shugaban kasa, Muhammadu Buhari kyauta me a kyau a ranar daurin aure sa.

 

Wannan hoton kyautar ce da ta rika yawo a shafukan sada zumunta bayan da aka sauke ministan.

Saidai Ministan yace duk da saukeshi da aka yi, yana tare da shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *