fbpx
Wednesday, December 1
Shadow

Hotunan matasan da aka kama da zargin garkuwa da mutane a Kano

Jami’an tsaro a Kano sun kama wasu matasa da ake zargin na amfani na barazanar garkuwa da kutane su karbi kudi a hannun jama’a.

 

Matasan su 3 sun yi barazanar yin garkuwa da wani mutum da iyalansa idan bai basu Miliyan 2 ba.

 

Saidai ya kaiwa ‘yansanda karar lamarin, kakakin ‘yansanda jihar, Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace an kama matasan, Salihu Usman, Mubarak Aliyu da Sahibul Husna Auwal.

 

Matasan sun amsa cewa sun karbi Miliyan 1 a hannun magidancin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *