fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotunan mummunan Hadarin mota da ya ci rayukan mutane 12 a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Hadarin mota ya rutsa da mutane 12 a hanyar Abuja zuwa Kaduna.

 

Lamarin ya farune a daidai Nasarawa Doka dake karamar hukumar Kachia ta jihar a yau 30 ga watan Augusta.

 

Kwamishinan harkokin cikin gida na jihar, ya tabbatat da faruwar lamarin inda yace birki ne ya katsewa motar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *