fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hotunan mutumin da aka kama yayi lalata da karamar yarinya

Hukumar NSCDC ta kama wani mutum a Lafiya dake jihar Nasarawa me suna, Musa Jibrin Yahuza da yayi lalata da yarinya me shekaru 4.

 

An kamashine bayan da mahaifiyar yarinyar ta kai kara wajan hukuma.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *