fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotunan Sheikh Zakzaky yayin da yake barin kotu bayan da aka sakeshi

Shugaban Kungiyar IMN wanda aka fi sani da shi’a, Sheikh Ibrahim Zakzaky kenan a wadannan hotunan yayin da yake batin kotu bayan da aka wankeshi daga laifin da gwamnati ke zarginsa.

 

Zakzaky dai ya kwashe kusan shekaru 7 a tsare ana shari’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *