fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Hotunan Shugaba Buhari a wajan taron Canjin Yanayi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya halarci taro kan canjin yanayi dake gudana a kasar Scotland.

 

An ga shugaban tare da Shuwagabannin kasashen Duniya suna ganawa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *