fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Hotunan shugaba Buhari na ganawa da me kamfanin Total a Faransa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan yayin da yake ganawa da shugaban Kamfanin man fetur na Total, Patrick Pouyanne a kasar Faransa.

 

Shugaban na jawo hankalin ‘yan kasuwar kasar Faransa su zo Najeriya su zuba jari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *