fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Hotunan shugaban dalibai na jami’ar Dutse da suka jawo cece-kuce

Wannan hotunan shugaban dalibai ne na jami’ar Dutse da suka jawo cece-kuce.

 

An ganshi tare da wasu da ake kyautata zaton dalibai ne suna take masa baya a matsayin jami’an tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *