fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Hotunan: Shugaban sojojin najeriya, COAS ya ba da gudummawar Naira miliyan 2 ga shahararan tsohon dan wasan kwaikwayo, Samanja mazan fama

Shugaban hafsin sojan, Faruk Yahaya ya bayar da kudin ga fitaccen jarumin nan, Usman Baba Pategi, wanda aka fi sani da Samanja Mazan Fama, a Kaduna bayan an sanar da shi matsalolin rashin lafiyarsa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *