fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotunan shugabar karamar hukuma na baiwa mutane tallafin doya daidai ya jawo Allah wadai

Shugabar Karamar hukumar Obankilu dake jihar Cross-Rivers,  Margaret Inde ta rabawa al’ummarta tallafin doya daidai.

 

Ta yi rabonne dan tunawa da cikar karamar hukumar shekaru 30 da kafuwa da kuma zagayowar ranar bikin noman Doya ta garin.

 

Ta kuma baiwa mutanen abin noma dan su dogara da kansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *