fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotunan tsageran IPOB da aka kashe yayin da suka tare tare da kashe ‘yansanda 4

‘Yan IPOB kenan da aka kashs a jihar Anambra.

 

Sun kaiwa tawagar ‘yansanda hari inda suka kashe ‘yansanda 4, kamar yanda The National ta ruwaito.

 

A mako me zuwane dai za’a yi zaben gwamna a jihar ta Anambra.

 

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *