fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hotunan Tsohon shugaban kasa, Obasanjo na girbin Doya a gonarshi

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo kenan a wadannan hotunan inda yake girbin Doya a gonarshi dake jihar Ogun. Hadiminshi, Kehinde Akinyemi ne ya wallafa Hotunan a shafinshi na sada zumunta.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *