fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hotunan Tulin kusoshin da likitoci suka gano a cikin marar lafiya

Likitoci a kasar Lithuanian sun gano Kusoshi da noti da sauran wasu karafa a cikin wani mutum.

 

Marar lafiyar dai da kansa ya rika hadiyar wadannan karafan inda hakan tasa dole aka je aka masa aiki.

 

An dai fitar da duka karafan dake cikin nasa. Sannan ya dawo cikin hayyacinsa yana samun lafiya a hankali a hankali

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *