fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Hotunan Tulin makamai da aka kama ana shirin Shigowa dasu Najeriya daga kasar Libya

Rahotanni sun bayyana cewa, Sojojin Najeriya sun kama wasu tulin makamai a Agadez Kasar Nijar da ake Shirin Shigowa dasu Najeriya.

 

Makaman an boyesune a cikin wata motar Hilux. Wata majiya ta bayyanawa Sahara Reporters cewa an yi niyyar shigo da makaman cikin Najeriya ne ta jijohin Arewa maso gabas.

 

Majiya tace a kama Bindigar AK47 77 da Bindiga me sarrafa kanta 7 da kuma ta harba roka, 2 da Tulin makama dubu 30.

 

An kama Mutane 4 dae tare da kayan.

He said four arms smugglers were arrested and the total number of arms recovered from them included: 77 AK-47 rifles, 7 RPGs, 30,000 rounds of ammo and two rocket launchers.

The source said, “The Nigerien security at Ingall Department in Agadez intercepted a cache of weapons smuggled in Toyota Hilux vehicles coming from Libya. Four arms smugglers have been arrested. Total Arms recovered: 77 AK-47 rifles, 7 RPGs, 30,000 rounds of ammo and two rocket launchers.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *