fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Hotunan Wadda za’a daurawa aure da dan shugaban kasa, Yusuf Buhari, Zahra a wajan shagalin Biki

Zahara Ado Bayero kenan a wadannan hotunan a wajan shagalin Biki da suka fara kankama.

 

Za’a daura aurenta da dan shugaban masa, Yusuf Buhari idan Allah ya kaimu, 20 ga watan Augusta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *