March 2, 2021 by hutudole Wani Boka sanye da kayan sihirinsa ya je kotu tare da mawallafin Sahara Reporters, Omoyele Sowore dan nuna goyon baya a gareshi. Lamarin dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta cece-kuce sosai akai. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×