fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Hotunan wasu barayin waya da akawa Jina-jina a Jos

Wadannan wasu barayin waya ne da aka kama a Jos na jihar Filato kuma aka musu jina-jina.

 

An kamasu ne a Ring Road bayan da sukawa wata mata kwace bayan da ta shiga keke napep dinsu.

 

Wani me motar bas da ya shaida lamarinne ya bidu da gudu ya bugi keke napep din nasu wanda dole tasa suka tsaya.

‘Yansanda ne dai suka kai musu dauki suka kamasu daga hannun fusatattun matasan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundunar sojin Najeriya ta damke wani kasurgumin dan ta'addan ISWAP daya tsere a gidan kurkukun Kuje

Leave a Reply

Your email address will not be published.