fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Hotunan wata mata da ‘ya’yanta 4 da suka mutu a gobara a Jos

Wata mata da ‘ya’yanta 4 sun mutu a wata gobara data faru a Birnin Jos na Jihar Filato.

 

Lamarin ya farune a yankin Gyel dake karamar hukumar Jos South ta jihar, Ranar Alhamis din data gabata.

 

Matar me suna Precious ‘yar Kimanin shekaru 35 ta mutu ne bayan da aka kaita Asibitu, inda kuma ‘ya’yanta suka Mutu nan take.

 

Babu dai cikakken bayani kan dalilin tashin Gobarar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *