fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Hotunan wata mata me ciki dake cikin wanda ‘yan Bindiga suka sace a Nuhu Bamalli Polytechnic Zaria

Fatima Muhammad dake dauke da ciki na daya daga cikin daliban da ‘yan Bindiga suka sace a Nuhu Bamalli Polytechnic dake Zaria a daren ranar Alhamis.

 

Wata abokiyar karatunta, Bentee Musa ce ta bayyana haka inda tace an sace Fatima tare da wata me suna Hauwa.

 

Kwamishinan harkokin cikin gida na jihar, Samuel Aruwan ya tabbatar da faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *