fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Hotunan wata tsohuwa me shekaru 75 da akawa Kwalliyar Zamani

Wannan wata Tsohuwa ce da akawa kwalliyar Zamani da ta dauki hankula a shafukan sada zumunta.

 

Tsohuwar daga kasar Ghana wadda shafin hbelegance na Instagram ya wallafa hotunan ta ta jawo cece-kuce sosai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *