fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotunan yanda aka kaddamar da Injin Buga Kondom a makarantar Sakandare dan dakile yaduwar cutar Kanjamau

A kasar Africa ta kudu, an kaddamar da wani Injin Buga Kwandan a makarantar Sakandare dan dakile yaduwar cutar Kanjamau.

 

Kasar Africa ta kudu na gaba-gaba a kasashen Duniya wajan yaduwar cutar ta Kanjamau.

 

Gwamnatin kasar na kokarin ganin ta rage yawan daukar ciki da ‘yan mata dalibai ke yi da kuma yaduwar cutar Kanjamau.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *