fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Hotunan yanda aka kama wani da sassan jikin wata da ya daddatsata gunduwa-gunduwa

Jami’an tsaro a jihar Osun sun kama wani Mutum, Kabitu Oyeduntan da shekaru 40 da sassan jikin wata mata bayan da ya daddatsata.

 

Kakakin ‘yansandan jihar ta bayyana cewa sun samu bayanan sirri cewa wasu sun kashe matashiya me shekaru 20.

 

Tace sun aika jami’an su inda aka kama Kabiru da sassan jikin matashiyar a dakin sa, saidai yace, bashine ya kashe ta ba, abokinsa ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *