fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Hotunan yanda aka kama wasu kayan Abinci da ake shirin kaisu Kudu a boye

An kama kayan Abinci da wasu ke kokarin kaisu Kudu a boye.

 

An kama kayan abincinne a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano dake Kano. Akwaidai Yajin aikin da kungiyar masu sayar da nama da kayan abinci suke yi wanda suke Allah wadai da asarar da aka tafka musu a kudu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *