fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hotunan yanda aka shiryawa Tinubu liyafar ban girma bayan dawowa daga kasar waje

An shiryawa Bola Ahmad Tinubu liyafar bangirma bayan dawowa daga kasar Ingila da yayi.

 

Tsohon gwamnan Legas din wanda ya shafe kusan watanni 3 a ingila ya dawo Najeriya bayan da aka masa aiki a kafa.

 

‘Yan siyasa sun rika tururuwar masa gaisuwar ban girma a kasar ta Ingila.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *