fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hotunan yanda aka yi bikin cikar tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II shekaru 60

Tsohon sarkin Kano, Me martaba Muhammad Sanusi II ya cika shekaru 60 a ranar 31 ga watan Yuli.

 

‘Yan Uwa, Dangi da Abokan Arziki sun taru inda suka shirya masa bikin murnar zagayowar ranar Haihuwarsa.

 

Wadanna hotuna ne daga yanda aka yi shagalin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *