fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Hotunan yanda aka yi sunan diyar Adam A. Zango

A baya mun kawo muku yanda tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya samu karuwa inda aka haifa masa diya mace.

 

A wancan lokacin, Adamu yace ya sakawa diyar tasa sunan Furaira wanda yace sunan mahaifiyarsa ne.

 

Saidai yace za’a rika kiran diyar tasa da sunan Alkunya na sarauniya Diana.

 

Wadannan hotunan yanda aka yi sunan diyar tasa me kamar yanda ya saka a shafinsa na sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *