fbpx
Monday, October 25
Shadow

Hotunan yanda aka yi Zanga-Zangar kunyata shugaba Buhari a Amurka

Hadimin tsohon shugaban kasa, Reno Omkri ya jagoranci Zanga-Zangar ganin an kunyata shugaban kasa, Muhammadu Buhari a Birnin New York na kasar Amurka.

 

Shugaba Buhari dai ya gabatar da jawabi a waja  taron majalisar dinkin Dukiya da aka yi a New York din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *