fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Hotunan yanda aka zaro karamin yaron daga cikin kada bayan ta hadiyeshi

An zaro karamin yaro dan shekaru 8 daga cikin Kada me tsawon kafa 26 bayan data hadiyeshi.

 

Lamarin ya farune ranar 3 ga watan Maris yayin da yaron, Dimas Mulkan tare da mahaifinsa suke kamin Kifi.

 

Yaron ya fada Ruwa kuma kadar ta hadiyeshi. Mahaifin ya bi kadar da kokarin ya kubutar da dansa amma ya kasa, ta tsere.

 

Ma’aikatan ceto sun dukufa bayan da aka kai musu Rahoto wajan neman yaron, An gano washe gari, 4 ga watan Maris bayan da aka kamo kadar aka fede cikinta. Anga gawar yaron lafiya lau amma ba rai. Lamarin ya farune a yankin East Kalimantan na kasar Indonesia.

The crocodile then dragged Dimas away as the boy’s father Subliansyah chased the reptile.

 

A local search and rescue agency official known as Oktavianto said the child’s father jumped to help him but the reptile escape.

 

“He chased the crocodile and hit it with bare hands but he couldn’t keep up” said Oktavianto.

 

The crocodile was found on Thursday, March 4,  in the village of Muara Bengalon in Bengalon District, and cut open. Dimas’s body was found fully intact but lifeless.

 

A disturbing video shows the family weeping uncontrolably as the child’s body was being pulled from the crocodile’s stomach.

 

Bongga Losong, Head of Rescue Team for the East Kutai SAR Post, said: “After we found the crocodile we split its stomach and then we took the child to the funeral home. We buried the crocodile.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *