fbpx
Friday, April 23
Shadow

Hotunan yanda akawa motar wani Masoyin shugaba Buhari Rugurugu

Wannan wani Masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne me suna Kabir Ishaq da aka ganshi cikin yanayi mara kyau.

 

An ga wata mota a lalace wanda yace saboda yana son shugaba Buhari ne shiyasa aka masa haka.

 

Saidai yace wannan ba zai hanashi ci gaba da nuna soyayya ga shugaban kasar ba dan kuwa yasan mutum na garine.

“ON RECORD: They Attacked Me Physically And Spiritually. Did i die? ……… Capital NO!” he wrote.

 

“I Said it Before Now And I’m Saying it Again And Again, That BUHARI IS AN UPRIGHT MAN THAT’S WHY I STICK TO HIM. My Only Sin I LOVE BABA UNCONDITIONALLY. If What Doesn’t Kill Me Makes Me Stronger, I’d Say By Now I’m Pretty INDESTRUCTIBLE. Almighty, You’re My Strength. Alhamdulillah” he added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *