fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hotunan yanda akawa wata ‘yar majalisar Najeriya dukan tsiya da tube mata kaya a bainar jama’a

Wannan hoton wata ‘yar majalisar jihar Rivers ce, Cynthia Nwala da akawa dukan tsiya aka kuma tube mata kayan jikinta.

 

An mata duka sannan aka lalata mata mota bisa zargin ta dauki shinkafar majalisar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *